ha_tn/deu/21/03.md

338 B

ba a taɓa sa mata karkiya ba

"bai sa karkiya ba"

inda ruwa yake gudu

Wannan aƙrin magana ne na ruwan da ke motsi. AT: "rafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kwarin da ba a taɓa noma ko shuka ba

AT: "kwarin da babu wanin da ya nome ƙasan ko shuka iri" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)