592 B
592 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.
idan aka iske y mutu
AT: "Idan wani ya sami mutum da wani dabam ya kashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a kwance a fili
mataccen mutumin na kwance a filin.
kuma ba san wanda ya kashe shi ba
AT: "kuma babu wanda ya san wanda ya kai mai hari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
su auna zuwa gaururwan
"za su auna nisan zuwa garururwan"
shi wanda an kashe
AT: "shi wanda wani ya kashe" ko "mataccen jikin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)