ha_tn/deu/20/19.md

881 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen isra'ila.

yaƙi

"yi yaƙi"

ta wurin sarafa gatari akan su

"ta wurin yanka itatuwan da gatari"

Gama itacen filin mutum ne da za ku kewaye da yaƙi?

An yi wannan tambaya don a tuna wa mutanen game da abin ya kamata da sun sani. AT: "Gama itatuwa masu 'ya'ya ba mutane ba ne, su ba makiyanku ba ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kun san cewa itatuwa don abinci ne

"kun san cewa itatuwa ne ke ba da amfane don ci"

yi kagara

Waɗannan kayayyakin aiki da abubuwan da aka kafa kaman kuranga da hasumiya, da a na bukata a kewaye gari da yaƙi.

sai ta faɗi

Wannan ƙarin magana ne. AT: "sai mutanen garin sun rasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ta faɗi

A nan "ta" na nufin garin wanda ke wakilcin mutanen garin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)