ha_tn/deu/20/16.md

835 B

Muhimmin bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Irs'ila.

a garuruwan waɗannan mutanen da Yahweh Allahnku yake ba ku su gao

An yi maganan garuruka a kanaan da Yahweh zai ba wa mutanensa kaman garuruwan gadon mutanen ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kada ku ceci komai da ke nunfasawa

"Kada ku bar wani abu mai rai ya rayu." AT: "ku kashe kowane abu mai rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Ku hallaka su gabaɗaya

"ku hallaka taron waɗannan mutanen gabaɗaya"

Yi wannan domin su

"Hallaka waɗannan al'umman don su"

aikata abubuwa masu banƙyama ... allolinsu

"yi ayukan banƙyama kaman yadda mutanen waɗannan al'umman sun yi da allolinsu"

Idan kun yi, za ku yi wa Yahweh Allahnku zunubi

"Idan kun yi kaman waɗannan mutanen, za ku yi wa Yahweh Allahnku zunubi"