ha_tn/deu/20/12.md

247 B

Amma idan ya ƙi yin salama da ku

A nan "idan" na nufin garuruwan da na wakilcin mutanen. AT: "Amma idan mutanen garin ba su sallamar ba" ko "Amma idan mutanen garin ba su karbi salamar ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)