ha_tn/deu/20/08.md

823 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da kwatanta yanayin da ke sa mutum barin soja.

Akwai wani mutum a nan wanda yake jin tsoro ko wanda zuciyarsa ta karai" Sai ya koma gidansa

"Idan wani wani soja na jin tsoro kuma ba jarumin ba, ya koma gidansa"

jin tsoro ko karar zuciya

Waɗannan kalmomin a takaice na nufin abu ɗaya. AT: "jin tsoron fada a yaƙi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

zuciyar 'yan'uwansa su karai kamar zuciyarsa

AT: "kada wani ɗan Isra'ila ya ji tsoro kaman shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zuciyar 'yan'uwa ... zuciyarsa

A nan "zuciya" na wakilcin ƙarfin hali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dole su naɗa jarumawa don su shugabanci su

"dole shugabaninnin su naɗa mutane su zama jarumai, su kuma shugabanci mutanen Isra'ila"