ha_tn/deu/20/06.md

842 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da kwatanta yanayin da ke sa mutum barin soja.

akwai wanin da ya yi shuka ... Ya je gida

"Idan wani soja anan na da gonar inabi, amma bai girbe amfaninsa ba, ya koma gidansa"

don kada ya mutu a yaƙi, wani wani mutum ya zo ya ci amfaninta

ɗan jami'in na kwatanta yanayin da ke iya faru wa soja. AT: "don, idan ya mutu, wani mutum ba zai girba amfaninsa a maimakon shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Akwai wani mutum wanda yake tashin yarinya, ... Ya je gida

"Idan wani soja anan ya yi alkwarin aure, amma bai riga ya aure ta ba, ya koma gidansa"

don kada ya mutu a yaƙi, wani mutum ya aure ta

ɗan jami'in na kwatanta yanayin da ke iya faru wa soja. AT: "don, idan ya mutu a yaƙi, wani mutum zai aure ta a maimakon shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)