ha_tn/deu/20/05.md

652 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da kwatanta yanayin da ke sa mutum barin soja.

dole shugabannin su yi magana

Ɗaya daga cikin aikin jami'an shi ne su zaɓi wanda zai iya barin sojan. Ana iya sa a bayyane cikakken wannan bayani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Akwai wani mutum a nan ... Ya koma gidansa

"Idan wani soja ya gina sabon gida kuma bai buɗe ta ba, ya koma gidansa"

don kada ya mutu a yaki, wani dabam ya yi bikin buɗewar

ɗan jami'in na kwatanta yanayin da ke iya faru wa soja. AT: "don, idan ya mutu a yaƙi, wani mutum ba zai buɗe gidansa a maimakonsa ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)