ha_tn/deu/20/02.md

945 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

yi magana da mutanen

"yi magana da sojojin Isra'ila"

Kada ku karai. Kada ku ji tsoro ko firgita. Kada ku ji tsoronsu

Dukk waɗannan bayyane hudun na nufin abu ɗaya kuma na nanata cewa kada su ji tsoro. Idan harshenku ba ta da hanyoyi hudu na bayyana wannan magana, za ku iya amfani wanda kuke da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kada ku karai

A nan "zuciya" na wakilcin ƙarfin halin mutum. Karayan zuciya ƙarin magana ne da na nufin "Kada ku ji tsoro." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Yahweh Allahnku shi ne wanda zai tafi da ku ya yi yaki makiyanku

An yi maganan yadda Yahweh na cin nasara da makiyan mutanen Isra'ila kaman Yahweh jarumi ne wanda zai yi fada tare da mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don ya cece ku

"ba ku nasara"