ha_tn/deu/20/01.md

557 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Sa'ad da kuka tafi yaƙi akan makiyanku

"Sa'ad kun fita je ku yi yaƙi akan makiyanku"

kuma gan dawakai, karusai

Mutane sun ɗauke soja masu dawakai da karusai dayawa masu ƙarfi. Ana iya sa a bayyane wannan magana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

shi wanda ya kawo ku daga ƙasar Masar

Yahweh ya kawo mutane daga Masar zuwa Kanaan. An saba amfani da kalmar "kawo" wa masu tafiye-tafiye daga Masar zuwa Kanaan. AT: "Yahweh wanda ya bi da ku daga ƙasar Masar"