370 B
370 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da magana.
annabi na magana a cikin sunan Yahweh
A nan "sunan Yahweh" na nufin Yahweh da kansa da kuma ikonsa. AT: "annabi ya ce ya na magana masa" ko "annabi ya ce ya na magana da iko na"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
annabin ya faɗe shi da girman kai
"annabin ya yi wannan magana ba tare da iko na ba"