1.1 KiB
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da magana.
wanda ke magana da izgili
A nan "magana" na wakilcin sako. AT: "wanda ya gwado faɗan sako" ko "wanda ke da izgilin faɗan sako" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a sunana
A nan "sunana" na nufin Yahweh da kansa da kuma ikonsa. AT: "wa ni" ko "da iko na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
maganan da ban umurta ba
A nan "magana" na wakilcin sako. AT: "sakon da ban umurta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
wanda na magana a cikin sunan wasu alloli
A nan "suna" na wakilcin allolin da kansu ko ikonsu. Wannan na nufin cewa annabin na faɗa cewa allolin ƙarya sun ce mashi ya faɗa wata sako. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ga abin da za ku ce a zuciyarku
A nan "zuciya" na wakilcin tunanin mutum. AT: "Kun tambayi kanku" ko "Ɗole ku ce wa kanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ta ya ya za mu san maganar da Yahweh bai faɗa ba?
"Ta ya yaza mu san ko sakon da annabin ke faɗa daga Yahweh ne?" A nan "mu" na nufin mutanen Isra'ila.