ha_tn/deu/18/15.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Yahweh Allahnku zai tayar maku wani annabi

An yi maganan yadda Yahweh ya naɗa wani ya zama annabi kaman Yahweh zai daga mutumin sama. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ɗaya daga yan'uwanku

"ɗaya daga yan Isra'ilawa"

wannan ne abin da kuka roƙa

A nan "kuka" na nufin Isra'ilawan a Dutsen Horeb kusan shakaru arba'in a baya.

a Horeb, a ranar taron

"a ranar da kun hadu tare a Horeb"

a Horeb, a ranar taron, cewa, 'Kada mu mu ƙara jin muryan Yahweh Allahnmu, ko mu ƙara ganin wannan babbar wuta, don za mu mutu'

Wannan magana ne a cikin magana. AT: "ranar taron da kun faɗa cewa ba ku son ku ji muryar Yahweh Allahnku, ko gan babbar wutarsa kuma ba, don kun ji tsoron cewa za ku mutu"(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Kada mu mu ƙara jin muryan Yahweh Allahnmu

A nan "murya" na wakilcin maganar Yahweh. AT: "Kada mu ji Yahweh Allahnmu ya yi magana kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)