274 B
274 B
korar su waje
A nan "su" na nufin mutanen da su na zama a Kanan.
Gama waɗannan al'umman
A nan "al'ummai" na matsayin taron mutane da sun yi zama a cikin Kanan. AT: "Gama waɗannan taron mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kora
"fittar da"