488 B
488 B
so da dukkan ransa
Wannan ƙarin magana ne. AT: "so sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
sai dole ya yi hidima a cikin sunan Yahweh Allahnsa
A nan "suna" na wakilcin Yahweh da ikonsa. AT: "sai dole ya yi wa Yahweh Allahnsa hidima a kaman firist" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
wanda ya tsaya a gaban Yahweh a can
"wanda ke hidima a cikin haikali a gaban Yahweh"
gadon iyalinsa
Wannan ne abin da firist zai gada daga wurin ma haifinsa.