647 B
647 B
ƙason firist
"neman firist" ko "rabon firist"
sashin cikin
"Wannan ne cikin da kuma su hanji.
dole ku ba shi
"dole ku ba wa firist"
ya zaɓe shi
A nan "shi" na wakilcin dukka Lawiyawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
don ya tsaya ya yi hidima a cikin sunan Yahweh
A nan "sunan Yahweh" na matsayin Yahweh da kansa da ikonsa. AT: "ya zama bawansa na musamman" ko "ya yi hidima kaman wakilin Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
shi da ya'yansa har abada
A nan "shi" na wakilcin dukka Lawiyawa. AT: "Lawiyawan da zuriyarsu har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)