ha_tn/deu/18/01.md

931 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da faɗa wa mutanen Isra'ila game da abin da Yahweh na so su yi.

ba zai sami rabo ko gado da Isra'ila ba

An yi maganan yadda Lawiyawa ba za su karbi ƙasa daga Yahweh kaman ba za su karbi gado ba. AT: "ba zai mallaki ko wani ƙasar mutanen ba" ko "ba zai ƙabi ko wani ƙasar da Isra'ilawan sun mallaka ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba rabo

"ba sashi"

a cikin yan'uwanensu

"a cikin wasu kabilun Isra'ila" ko "a cikin sauran Isra'ilawa"

Yahweh ne gadonku

Musa ya yi maganan babban ɗaukaka da Haruna da zuriyarsa za su samu ta wurin yin hidima wa Yahweh a matsayin firist kaman Yahweh wani abu ne da za su gada. Dubi yadda kun fasara jimla irin wannan a cikin 10:8. AT: "a maimakon haka, za su sami Yahweh" ko "a maimakon haka, Yahweh zai bar su su yi masa hidima kuma zai tanada masu ta wurin hidimarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)