494 B
494 B
Muhimmin bayani:
Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.
dukka dokoki da farillai
Wdannan ne dokokin da Musa zai bayar a 12-26.
na sa a gabanku yau
Wannan ba ya nufin cewa waɗannan sabbi ne. Musa ya na sake duba dokoki da farllai da ya bayar a shakaru arba'in da ta wuce.
na sa a gabanku
Ana maganar dokoki da farillan Allah da Musa na gaya wa mutane kaman anu ne da Musa na shiryawa a gabn mutanen. AT: "Ina ba ku"(UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)