ha_tn/deu/11/29.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

za ku ɗibiya albarkar a dutsen Gerizim, ku ɗibiya la'anar a Dutsen Ebal

An yi maganar albarka da la'ana kaman abubuwa ne da wani zai shirya a kan dutse. AT: "Dole ne wasunku su tsaya a kan dutsen Gerazim su shela abin da zai sa Yahweh ya albarkace ku, kuma sauran su tsaya a kan Dutsen Ebal su kuma yi shelar abin da zai sa Yahweh la'antaku"(UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dutsen Gerizim ... Dutsen Ebal

Waɗannan sunayyen duwatsu ayammancin Tekun Urdun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Basu hayin Urdun .. Moreh?

Isra'ilawan su na gabashin Tekun Urdun. Musa ya yi amfani da tambaya domin ya tuna wa mutanen inda waɗannan duwatsun suke. AT: "Kaman yadda kun sani, su na gaban Urdun ... Moreh." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

hayin Urdun

"a yammancin Tekun Urdun"

yamman yammancin hanya

"a yammancin"

kusa Gilgal

"kusa da gilgal"Wannan zai iya zama ba wuri ɗaya kaman birin Jericho ab. Musa na iya nufin wurin da ke kusa da shekem. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

oak na Moreh

Waɗannan tsarkakkun itace ne da ke kusa da Gigal. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)