ha_tn/deu/11/26.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

A nan Musa ya bayyana zažužžuka biyu da mutanen Isra'ila za su zaba. Za su iya zaba su yi biyayya su kuma ƙarba albarkan Allah ko za su iya zaba yi rashin biyayya su kuma karbi hukuncin Allah.

Duba

"ba da hankali"

Na gan a gabanku yau albarka da la'anta

An yi maganan yarda mutanen su zaba ko su na so Allah ya albarkace su ko ya la'anta su kaman albarka da la'anta abu ne da Musa ke shiryawa a gabansu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

albarkan

AT: "Allah zai albarkaceku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

la'ana

AT: "Allah zai la'antaku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

kauce daga hanyar da nake umartarku da ita yau, har ku bi waɗansu alloli

An yi maganan dokokin Yahweh da Musa ke gaya wa mutanen kaman su hanyan Allah ne. An yi maganan rashin biyayya da umurnin Allah kaman mutane za su juya wa Yahweh a wani gefe daga don su bi wasu alloli. AT: "amma ku daina yin biyayya da abin da na umurce ku yau, don bauta wa wasu alloli" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wasu alloli da ba ku sani ba

Wannan na nufin allolin da wasu taron mutane ke bauta wa. Isra'ilawa sun san Yahweh saboda ya bayyana masu kanshi kuma sun gan ikonsa.