ha_tn/deu/11/24.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Duk inda tafin ƙafarku ya taka

A nan "tafin ƙafarku" na wakilcin dukkan mutum. AT: "Duk inda kun je" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

daga rafin, kogin Yufiretis

"daga Kogin Yufiretis"

Babu mutum da zai iya tsaya a gabanku

Jimlar "tsaya a gaban" ƙarin magana ne. AT: "Babu wanda zai iya hana ku" ko "Babu wanda zai iya hamayya da ku"

Yahweh Allahnku zai zai sa ƙasar ta firgita, ta ji tsoronku a duk inda kuka sa ƙafa

An yi maganan yadda Yahweh na sa mutanen jin tsoro kaman tsoro da babban tsoro abu ne zai sa akan mutanen. AT: "Yahweh Allahnku zai sa mutanen a duk inda kun je su ji tsoronku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsoronku da babban tsoronku

Kalmomin "tsoro" da "babban tsoro" na nufin abu ɗaya kuma na nanata tsananin tsoron. AT: "mumunan tsoronku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

a kan duk inda kuka sa ƙafa

A nan "ƙasan" ƙarin magana ne na dukka mutanen ƙasan. AT: "a kan dukka mutane a ko wane wurin da kun tafi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])