ha_tn/deu/11/22.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Idan dai kun lura, ku kiyaye dukan waɗannan umarnan nan wanda nake umartarku ku kiyaye, don ku yi su

"Idan kun iya kiyaye kowane abin da na umarceku ku"

yi tafiya a dukkan hanyoyinsa

An yi maganan yadda Yahweh na so mutum ya yi rayuwa kaman hanyoyin Yahweh ne. An yi maganan mutumin da ke yin biyayya da Yahweh kaman ya na tafiya a hanyoyin Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku manne masa

An yi maganan sa da zumunci da Yahweh da kuma dogara da shi kaman mutumin na manne wa Yahweh. AT: "dogara da shi" ko "sa da zumunci mai kyau da shi" Dubi kalmomi irin wannan da an fasara a 10:20. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukka alumman nan a gabanku, sai za ku mallake su

A nan "al'umman" na wakilcin taron mutanen da suke zama a Kanan. AT: "dukka waɗannan taron mutane a gabanku, kuma zu ku karba ƙasan daga taron mutanen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

babba da ƙarfi fiye da ku

Ko da shike sojojin Isra'ila ƙanana ne da kuma rauni fiye da mutanen da suke zama a Kanan, Yahweh zai sa taron mutanen Isra'ila su ci nasara da su.