845 B
845 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.
Za ku rubuta su a madogaran kofofin gidajenku, da bisa kofofin biranenku
Fasara waɗannan kalmomin kamar yadda kun yi a 6:8.
don kwanakinku da kwanakin 'ya'yanku ya yi yawa
A nan "kwanaki" na wakilcin tsawon lokaci. AT: "Yahweh ya sa ku da 'ya'yanku ku yi rayuwa na tsawon loƙaci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
wa kakanninku
Wannan na nufin Ibrahim, Ishaku da Yakubu.
ba su muddin samaniya tana bisa duniya
Wannan ya kwatanta tsawan loƙacin da mutanen za su iya zama a ƙasan da tsawon loƙacin da sama zai kasance bisa duniya. Wannan hanya ne na ce "har abada." AT: "ba su kaman dukiya har abada" ko "bar su u yi rayuwa a wurin har abada"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)