ha_tn/deu/11/18.md

2.0 KiB

sa waɗannan kalmomi na a zuciya da ranku

An yi magana game da mutum da ke tunani da duba kullum abin da Musa ya umurci kaman zuciya da rai gongoni ne kuma kalmomin Musa ne abin da ke cikin gongonin. AT: "Ku yi hankali ku tuna waɗannan kalmomin da ina gaya maku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗannan kalmomi na

A nan "kalmomi" na wakilcin dokokin da Musa ke faɗa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuciyrku da rai

A nan "zuciya" da "rai" na wakilcin hankali da tunanin mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ɗaura su

"ɗaura waɗannan kalmomin." Wannan ƙarin magana ne da ke wakilcin mutum da ke rubuta kalmomin takarda, saka takardan a ƙaramin jaka, da kuma ɗaura ƙaramin jakan. Wannan ƙarin maganan na iya nufin ɗole ne mutanen nan su yi hankali da biyayya da dokokin Musa. Dubi yadda kun fasara irin wannan jimla a cikin 6:8. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kaman alama a hannunku

"kaman wani abu don ya sa ku tuna dokokina"

Bari su zama kaman alama a sakanin idannunku

"Bari kalmomi na su zama kaman alama a sakanin idannunku." Wannan ƙarin magana ne da ke wakilcin mutum da ke rubuta kalmomin takarda, saka takardan a ƙaramin jaka, da kuma ɗaura ƙaramin jakan. Wannan ƙarin maganan na iya nufin ɗole ne mutumin nan ya yi hankali da biyayya da dokokin Musa. Dubi yadda kun fasara irin wannan jimla a cikin 6:8. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

alamu a gaba

adon da mutum na sa a gaban goshi

sa'ad da kuke zaune a gida, da sa'ad da kuke tafiya a hanya, da sa'a da kuke kwance, da sa'ad da kuka tashi

Yin amfani da wurare dabam dabam "a gidanku" da "a hanya," da akasin "loƙacin da kun kwanta" da "tashi," na wakilcin ko ina, ko wane loƙaci. Mutanen Isra'ila za su tatuana dokokin Allah su kuma koya wa 'ya'yansu ko wane loƙaci da kuma ko ina. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)