ha_tn/deu/11/16.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Ba da hankali a kanku

"yi hankali" ko "ku kula"

don kada a rude zuciyarku

A nan "zuciya" na wakilcin sha'awa da tunanin mutum. AT: "don kada sha'awarku ta rude ku" ko "don kada ku rude kanku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kun juya gefeku na bautan alloli

An yi maganan kin Yahweh da bautan wasu alloli kaman mutumin zai juya ya tafi wata hanya dabam daga Yahweh. AT: "kun fara bauta wasu alloli" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don kada fushi Yahweh ya huru a kanku

An yi maganan fushin Allah kaman wuta ne da na farawa. AT: "don kada Yahweh ya yi fushi da ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

don kada ya rufe sammai, don a rasa ruwa kuma ƙasan ba za ta ba da amfaninta ba

An yi maganan Allah ya ki ba da ruwan sama kaman ya na rufe sarari. AT: "don kada ya hana ruwan sama daga zuba daga sama don kada amfanin gona ta yi girma a ƙasan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)