ha_tn/deu/11/13.md

964 B

Zai faru, idan

Wannan na nufin abin da Yahweh ya yi alkawari zai faruidan 'yan Isra'ilan sun yi biyayya da umurninsa.

da na umurnce

A nan "na" na nufin Musa.

da dukka zuciyarku da kuma dukka ranku

Ƙarin maganan "da dukkan zuciyarku: na nufin "gabaɗaya" da "da ... rai" na nufin "da dukka ran ku." Waɗannan jimlolin na da irin ma'ana gudu. Dubi yadda kun Fasara wannan a cikin 4:29. AT: "da dukkan ranku" ko "da dukkan ƙarfinku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Zan ba ku ruwan saman ƙasanku a loƙacin sa

"Za sa ruwan sama a ƙasanku a loƙacin da ya dace"

Zan ba da

A nan "Zan" na nufin Yahweh. Ana iya bayyan wannan a mutum na uku. AT: "Yahweh zai ba da" ko "Zai ba da"

ruwan bazara da na kaka

Wannan na nufin ruwan sama a farkon loƙacin shuki da kuma ruwan sama don girman amfanin gona don girbi. AT: "ruwan saman kaka da ruwan saman bazara" ko "ruwan sama a loƙacinta"