ha_tn/deu/11/10.md

870 B

yi mata banruwa da kafanku

AT: 1) "kafafu" ƙarin magana ne da na wakilcin aikintafiya da ɗaukan ruwa zuwa fili ko 2) za du yi amfani da kafafunsu su juya ƙarfen da ke ba da ruwa a gonakin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

lambun itacuna

"lambun ganye"

sha ruwan saman samai

An yi maganar ƙasaan na karban da janye ruwan sama daya kaman ƙasan na shan ruwan. AT: "ruwan daga sarari na ba shi ruwa dayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

idannun Yahweh Allahnku na kanta kullum

A nan "idannu" na wakilcin hankali da lura. AT: "Yahweh Allahnku na duba shi kullum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga farkon shekara zuwa ƙarshen shekara

A nan an yi amfani da "farko" da ƙarshe" don a nuna dukka shekaru. AT: "cigaba a har zuwa shekara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)