ha_tn/deu/11/08.md

631 B

Muhimm Bayani:

Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

mallaki ƙasan

"ƙarba ƙasan"

inda za ku je ku mallake ta

An yi amfani da jimlar "je" saboda mutanen Isra'ila za su haye Rafin Urdun kafin su shiga Kanan.

kara kwanakinku

Tsawon kwanaki ƙarin magana ne tsawon rai. AT: "iya rayuwa na tsawon lokaci" Fasara waɗannan kalmomi kamar yadda suke a cikin 4:25. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙasa mai gudana da madara da zuma

Wannan ƙarin magana ne. AT: "ƙasa da da madara da zuma mai yawa na gudu" ko "ƙasa da na da kyau ma shanu da gona" Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 6:3.