1.1 KiB
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da manyan Isra'ilawan da sun sufa har sun iya ganin abin da Allah ya yi a cikin Ma'sar.
Datan da Abiram, 'ya'yan Eliyab
Musa na nufin abin da ya faru a baya loƙacin da Datan da Abiram su yi wa Musa da Haruna tawaye. Ana iya sa cikakken ma'anar wannan magana a bayyane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Datan ... Abiram ... Eliyab
Waɗannan sunayyen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ɗan Ra'ubainu
"zuriyar Ra'ubainu"
ƙasa ta buɗe bakinta ta haɗiye su
An na maganan Yahweh ya sa ƙasan ta rabu don mutane su fada a ciki kaman ƙasan na da baki da iya haɗiye mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
duk abu mai rai da ya bi su
wannan na nufin bayinsu da dabobinsu.
a sakiyar dukka Isra'ila
Wannan na nufin dukka mutanen Isra'ila sun gan abin da ya faru da iyalin Datan da Abiram da kuma mallakarsu.
Amma idanunku sun gani
A nan "idanu" na wakilcin dukkan mutum. AT: "Amma kun gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)