ha_tn/deu/11/04.md

435 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da manyan Isra'ilawan da sun sufa har sun iya ganin abin da Allah ya yi a cikin Ma'sar.

Ko sun gan abin da ya yi

"ko 'ya'yanku sun gan abin da Yahweh ya yi"

rundunar yakin Ma'sar

"sojojin Ma'sar

bi ku

A nan "ku" na nufin Isra'ilawan da su ke raye a shekaru arba'in.

Wannan wurin

Wannan na nufin wurin kwarin Rafin Urdun inda Musa na magana da su kafin su haye cikin kanan.