430 B
430 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da mutanen Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
je Ma'sar
"yi kudu zuwa Ma'sar" ko "je Ma'sar"
mutane saba'in
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
kamar yawan tauraron sama
Wannan na nanata yawan Isra'ilawa da su ke tare da Musa. AT: "fiye da za ka iya lissafta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)