ha_tn/deu/10/20.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

shi za ku bauta

"shi ne wanda ɗole za ku bauta"

ɗole za ku manne masa

An yi maganan samin zumunci mai kyau da Yahweh da kuma dogara da shi gabaɗaya kaman mutumin na mane wa Yahweh. AT: "Dole ne ku dogara da shi" ko "Shi wanda za ku dogara da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a sunansa za ku rantse

Rantse da sunan Yahweh na nufin sa Yahweh ya zama tushen ko ikon da akeyin rantsuwan. A nan "suna" na wakilcin Yahweh da kansa. Dubi yadda akun fasara irin wannan magana a cikin 6:13. AT: "za ku rantse ku kuma roke Yahweh ya tabbatar da shi" ko "indan kun rantse za ku kira sunan shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda idannunku sun gani

A nan "idannu" na nufin dukkan mutum. AT: "wanda ku da kanku kun gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

shi ne ɗaukakanku

AT: 1) "shi ne wanda ɗole za ku ɗaukaka" ko 2) "don kun bauta ma sa ne wasu mutane za su ɗaukaka shi"