484 B
484 B
Don haka
"Saboda wannan"
yi kacinyan loɓan zuciyarku
Kalmar "loɓa" na nufin naduwan fata a gaban na miji da ake cirewa a loƙacin kaciya. Anan Musa na nufin kaciya na ruhaniya. Wannan na nufin cewa ɗole ne mutanen su cire zunubi daga rayuwarsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Allahn alloli
"Allah maɗaukaki" ko "Allah kadai na gaskiya"
Ubangijin iyayengiji
"Ubangiji maɗaukaki" ko "babban Ubangiji"
mai ban tsoro
"wanda na sa mutane tsoro"