ha_tn/deu/10/14.md

614 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ilan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Gani

Kalmar "gani" na nanata cewa abin da ana faɗa na da muhimminci. "Ba da hankali" ko "Duba" ko "saurara"

sama ... ƙasa

Waɗannan ƙalmomin na nuna iyaka biyu, kuma na nufin cewa dukka abubuwa a ko ina na Yahweh ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

saman samai

Wannan na nufin wurere masu tudu a cikin samai. Kowane abu a cikin samai na Allah ne.

zaɓe ka

A nan kalmar "ka" na nufin dukka Isra'ila. (Dub: rc://*/ta/man/translate/figs-you)