ha_tn/deu/10/12.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da 'yan Isra'ila kaman su mutumɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Yanzu, Isra'ila

A nan "Isra'ila na nufin mutanen Isra'ila. AT: "Yanzu, mutanen Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

menene Yahweh ke bukata a gareku, banda ku ji tsoro ... don amfaninku?

Musa ya yi amfani da tambaya don ya koyar da mutanen Isra'ila. AT: "wannan ne abin da Yahweh Alahnku na bukatanku ku yi: ku ji tsoro ... don mafaninku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yi tafiya cikin yanyoyinsa

Musa na magana kaman yin biyayy da Yahweh tafiya ne a kan hanya. AT: "yi biyayya da dukka dokokinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da dukka zuciyarku da dukka ranku

Ƙarin maganan "da dukka zuciyarku" na nufin "gabaɗaya" da "da dukka ranku". Waɗannan jimla na da ma'ana iri ɗaya. Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 4:29. AT: "da dukka ranku" ko "da dukka ƙarfinku." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])