ha_tn/deu/10/10.md

704 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya dawo tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

kaman loƙaci na farko

"farko" adadin lamba ɗaya. Anan ya na nufin farkon loƙacin da Musa ya je kan Dutsen Sina don ya karba dutsen allune daga Yahweh. "kaman yadda na ni a farko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

dare arba'in da rana arba'in

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

hallaka ku

Musa na magana da 'yan Isra'ilan kaman mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

mallake ƙasan

"ƙarba ƙasan" ko "ɗau mallakar aƙsan"

kakanensu

Wannan na nufin Ibrahim, Ishaku, da yakubu.

ba su

"da zan ba ku, zuriyarsu"