ha_tn/deu/10/06.md

927 B

Muhimmin Bayani:

Murubucin ya ba da ƙaramin labarin inda Isra'ila suka yi tafiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Mutanen Isra'ila ... ƙasar tekun ruwa

Wannan ya ba da tushen bayani game da inda mutanen Isra'ilan suka yi tafiya. Ya kuma shafi mutuwar Haruna a Moserah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Beerot Bene Jaakan to Moserah ... Gudgodah ... Jotbatah

Waɗannan sunayyen wurare dabam dabam ne da mutanen Isra'ila suka bi a loƙacin da su na jejin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Beerot Bene Jaakan

Mai fasara na iya kara bayani. "Sunan "Beerot Bene Jaakan" na nufin "su rijiyan mutanen Jaakan."

a can aka binne shi

AT: "wurin ne aka binne shi" ko "Isra'ilawan suka binne shi a wurin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Eleaza

Wannan sunan ɗan Haruna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)