ha_tn/deu/10/05.md

240 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

Na juya

A nan "Na" na nufin Musa.

sako daga dutsen

"sako daga dutsen Sina"

cikin akwatin alkawari

"cikin akwati" (UDB)