417 B
417 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.
A loƙacin
"bayan na gama addu'a"
farko
"farko" na nufin farkon allunen da Musa ya karya.(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
akan dutsen
A nan "akan dutsen" na nufin Dutsen Sina. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)