586 B
586 B
Muhimmin bayani:
Musa ya cigaba da yin addu'a wa Yahweh don kar ya hallakar da mutanen Isra'ilan.
Tuna
wannan ƙarin magana ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
domin ƙasar da ka fitar da mu
Kalmomin "ƙasar" ƙarin magana ne na mutanen Ma'sar. AT: "don mutanen Ma'sar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
su ce
"iya ce"
ta wurin ikonka mai girma da dantsenka mai iko
Waɗannan jimlan a takaice na nufin abu ɗaya ne kuma na nanata girman ikon Yahweh da ya yi amfani a ceton mutanensa. (DUbi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)