821 B
821 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.
kwanta a gaban Yahweh
"kwanta da fuska na a ƙasa." Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 9:17.
dare arba'in da rana arba'in
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
ka fanshe
Musa na magana kaman Yahweh ya cece Isra'ilawan ta wurin biyan kuɗi don ya yantacce su daga bauta. AT: "ka yantacce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ta wurin girmanka
Kalmar "girma" ƙarin magana ne na babban ikon Yahweh. AT: "ta wurin babban ikonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da babban hannu
A nan "babban hannu" na nufin ikon Yahweh. AT: "da babba ikonka." Kalmomi irin wannan sun bayyana a cikin 4:34. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)