ha_tn/deu/09/22.md

899 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

Taberah ... Massah ... Kibrot Hattaavah

Waɗannan sunayyen wurare ne da mutanen Isra'ila sun bi a loƙacin da su ke jeji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ku je

Su na shimfiɗaɗɗen ƙasa ne, kuma ƙasan da Yahweh ya gaya masu su karba na tudu, sai sun je kan tudu don su samu.

yi tawaye da umurnin

Kalman "umurni" ƙarin magana ne na Yahweh da kansa. AT: "yi tawaye da Yahweh; ba ku yi biyayya da umurnin ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saurare muryarsa

A nan "muryarsa" na nufin abin da Allah ya ce. AT: yi biyayya da bin da ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga ranar da na san ku

"daga ranar da na fara jagoranku." Wasu juyin na karanta "daga ranar da ya san ku," ranar da Yahweh ya fara saninku.