406 B
406 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.
na ɗauki ... kone ... buga ... ƙasa ... yar
Mai yiwuwa Musa ya umurci wasu mutane su yi ainahin aikin. AT: "na ji mutane na kai ... kone ... buga ... nika ... jefa"
zunubinku
sifan maraƙin. AT: "gumkin da ku ka yi zunubi ta wurin yin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)