ha_tn/deu/09/19.md

395 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

Na ji tsoron zafin fushin Yahweh da ya yi da ku, har ya so ya hallaka ku.

Kalmomin "zafin fushin" ƙarin magana ne na abin da Yahweh zai yi domin ya yi fushi. AT: "Yahweh ya yi fushi da ku-bai ji dadinku ba-ya yi fushin da ya kai na hallaka k, sai na ji tsoron abin da zai yi maku"