ha_tn/deu/09/17.md

520 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

na jefar da su a idanunku

A nan "idanunku" ƙarin magana ne na mutanen Isr'ila. AT: "na jefa shi a gabanku" ko "na jefa shi a inda za ku iya gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

faɗi ƙasa

"faɗi da fuska na a ƙasa." Wannan hanya ce na nuna cewa Yahweh mai girma ne kuma Musa ba haka ba ne.

dare arba'in da rana arba'in

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)