ha_tn/deu/09/15.md

653 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.

gani

Kalmar "gani" a nan na nuna cewa Musa ya yi mamakin abin da ya gani.

yi wa kanku maraƙi na zubi

'Yan Isra'ila na zamani ta farko sun roki Aaron ya yi masu siffan ƙarfe don su bauta masa. Ana iya sa a bayyane cikakken wannan bayani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kun kuace da sauri daga hanyar da Yahweh ya umurce ku

Musa ya yi magana kaman yin biyayya da umurnin Allah tafiya ne a kan hanya. AT: "Kun yi saurin rashin biyayya da abin da Yahweh ya umurce ku" Kalmomi irin wannan sun bayyana a cikin 9:11.