653 B
653 B
dare arba'in da rana arba'in
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
alluna biyu na dutse, wato alluna na alkawari
Jimla na biyu ya bayyana cea "alluna biyu na dutsen" su ne wanda Allah ya rubuta dokoki goman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
mutanenka ... sun kazantar da kansu
"mutanenka ... na yin abin da ba daidai ba." Kalmomi irin wannan sun bayyana a cikin 4:15.
sun kauce da sauri daga hanyar da na umurce su
Musa na magana kaman yin biyayya da umurnin Allah yin tafiya ne a hanya mai tsawo. AT: "Sun riga sun yi rashin biyayya da dokoki na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)