884 B
884 B
Muhimmin Bayani:
Musa na tuna wa mutanen Isra'ila game da abin da ya faru a zamanin da ta wuce.
allunan dutse, wato allunan alkawari da Yahweh ya yi ku
A nan jimla ta biyu ya bayyan cewa "allunan dutse" su ne wanda Allah ya rubuta dokoki goman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
dare arba'in da rana arba'in
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
a kansu aka rubuta komai kamar maganar da Yahweh ya yi maku
AT: "Yahweh ya rubuto akansu maganan da ya faɗa mauka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Yahweh ya sanar ... daga tsakiyar wuta
Ya yi kaman Yahweh mutum ne da na tsaye a tsakiyar wuta na kuma magana da murya mai ƙarfi.
a ranar taron
Ana iya bayyana "taron" da "taru tare." AT: "a ranar da ku Isra'ilawa kun zo kun hadu tare a wuri ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)