664 B
664 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Ku tuna kuma kar ku manta
Musa ya sake nanata umurnin don ya nuna amfanin tunawa. AT: "Ku yi hankali da tunawa" (Dubi: rc://*/ta;vol2/translate/figs-doublet)
yadda kun sa Yahweh fushi
A nan "ku" na nufin 'yan Isra'ila da su na nan da Musa da kuma 'yan Isra'ilan zamanin da ta wuce.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
kun zo wannan wurin, kun yi ta tawaye ... kun tsokane ... da ku don a hallakarda ku
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
zuwa wannan wurin
Wannan na nufin kwarin Rafin Urdun.