ha_tn/deu/09/05.md

563 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da magana da 'yan Isra'ila kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

gaskiyar zuciyarku

Wannan ƙarin magana ne. "saboda ku na tunan kullum, kun kuma so abubuwan da sun dace"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin ku iya sa maganan ya zama gaskiya

"A nan "maganan" na nufin alkawarin Allah. AT: "don ya ciki alkawarinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kakaninku, wa Ibrahim, Ishaku, da yakubu

Ibrahim, Ishaku, da yakubu ne "kakanin" da Musa ke maganan.